Yadda zaka yi Amfani da Chartgpt A Whatsapp Dinka

Assalamu Alaikum Da fatan Anyi Sallah lafiya, Allah ya kara maimaita muna. Zanso mai karantawa ya daure ya karanta har karshe domin ya amfana, kuma wasu su amfana ta dalilin shi Da farko yana da kyau musan meye "Chartgpt" Shi chartgpt wani Ai (Artificient Intelligent ) wanda masu Ilimin fasaha sunka kirkira domin taimaka ma mutane musamman dalibbai,mallamai wajen gudanar da binciken wanda ya shafi bangaren ilimi da sauransu. Zamu iya linking din Chartgpt da Whatsap da kuma Telegram. 1. Zamu iya searching ta Shafin su na yanar gizo kamar haka :- BuddyGPT website. Zaka iya danna wannan open idan ya nuna ma
yaren da kake so. bayan haka zaka iya yimishi duk tambayar da kake so 2. Hanya na biyu zaka iya shiga cikin phone dinka sai ka danna waennan lambobi kamar haka :- +351 915 233 853 Sai ka yi saving dinshi da sunnan da kake bukata. Bayan ka gama sai ga shiga whatsapp ka cigaba da tattaunawa dashi zaku ga hoton profile dinshi kamar haka

Haza wassalam kucigaba da bibiyar mu a shafinmu domin samun karin ilimin da muhimman labarai na rayuwa muna mai mika godiya

0 Comment:

Post a Comment