Zaku iya download na videos din damuka dora
Zaku iya download na wakokin din damuka dora
Zaku iya karanta Labara na wasanni dakuma na duniya dakuma abuguwan dasuka shafin bangaran fasaha
sannan hatta wannan jawabi zaku iya zuwa kakarantashi domin yanzu duk wasu labarai a ta manhajar zamurinka dorawa dafatan zakuji dadin manhajar ga wanda suke da ita zasu iya budewa su karanta wannan labaran wadanda kuma basu da ita sesu dannan madanni Download our app kai tsaye zekaisu inda zasuyi download
zaka iya
dauko fina-finnai ta hanya biyu Gasu kamar haka:-
1. Zamu iya daukowa ta hanyar "Xender"
2.Zaamu iya daukowa ta hanyar "Vidmate"
1. Duk lokacin da kayi karo da video wanda kake so, to ka danna video din da sunan ya bude bayan ya bude, sai ka danna digo ukku dinnan nasama
sai kayi kasa ka danna inda aka sa "Copy Link", bayan kayi haka kaje kabude "Xender" bayan ya bude sai ka danna "Social"
bayan ka danna zai kawo ka wajen download kamar haka
Sai kayi pasting wannan abunda kayi copy zaka jira har ya gama download
Haza Wassalam
Barka da shigowa shafin TrueNigeriaMini dafatan kuna lafiya yana da kyau kusani cewa wannan shafin namu kafin mudora labarai semuntabbatar da sahihancinshi
Shin ko kunsa cewa truenigeriamini yasamar maku da duk wata hanya dazakuci gaba da karanta labaranmu cikin sauki kuyimaza kusauke manhajar mu a wayarku domin damar karanta labaramu cikin sauki
Don haka duk wani labari ko wani post dazamu dora a cikin wannan shafin namu ko manhajarmu semuntabbatar da rohoton dakuma ingancinsa
Welcome to the TrueNigeriaMini site, it is good to know that this site is authentic before posting news. Did you know that truenigeriamini is out the best way you can to read our news easily just download our app on your phone for the opportunity to read our news easily.
We have assure you , any news that we post in this page or our software must be verified and validated. Even this article you will read .
We hope you will enjoy our App
0 Comment:
Post a Comment