Yadda zaka dauko video a facebook

 



Assalamu Alaikum barka da warhaka, yau zamuyi bayani akan yadda zaka dauko ko wane kalar vidiyo a social media mai suna facebook, mafi yawancin mu suna facebook ne kawai domin kallace-kallace wasu kuma domin habbaka kasuwancin su, Alhamdulillah  muna me sanarmaku da munsamar maku da manhaja wadda zakurinka karanta labarai na wannan shafin namu

Zaku iya download na videos din damuka dora

Zaku iya download na wakokin din damuka dora

Zaku iya karanta Labara na wasanni dakuma na duniya dakuma abuguwan dasuka shafin bangaran fasaha

 sannan hatta wannan jawabi zaku iya zuwa kakarantashi domin yanzu duk wasu labarai a ta manhajar zamurinka dorawa dafatan zakuji dadin manhajar ga wanda suke da ita zasu iya budewa su karanta wannan labaran wadanda kuma basu da ita sesu dannan madanni Download our app kai tsaye zekaisu inda zasuyi download
 
Download our app


 zaka iya 
dauko fina-finnai ta hanya biyu Gasu kamar haka:-


1. Zamu iya daukowa ta hanyar "Xender"
2.Zaamu iya daukowa ta hanyar "Vidmate"

1. Duk lokacin da kayi karo da video wanda kake so,  to ka danna video din da sunan ya bude bayan ya bude, sai ka danna digo ukku dinnan nasama 

sai kayi kasa ka danna inda aka sa "Copy Link", bayan kayi haka kaje kabude "Xender" bayan ya bude sai ka danna "Social"

bayan ka danna zai kawo ka wajen download kamar haka

Sai kayi pasting wannan abunda kayi copy zaka jira har ya gama download
 
2. Hanya na biyu shine ka shiga "Vidmate" kayi pasting din video din wajen Searching box 
dakayi pasting dinshi zai kawo ka wajen download sai kayi downloading dinshi 

Haza Wassalam

Barka da shigowa shafin TrueNigeriaMini dafatan kuna lafiya yana da kyau kusani cewa wannan shafin namu kafin mudora labarai semuntabbatar da sahihancinshi

Shin ko kunsa cewa truenigeriamini yasamar maku da duk wata hanya dazakuci gaba da karanta labaranmu cikin sauki kuyimaza kusauke manhajar mu a wayarku domin damar karanta labaramu cikin sauki

 Don haka duk wani labari ko wani post dazamu dora a cikin wannan shafin namu ko manhajarmu semuntabbatar da rohoton dakuma ingancinsa 

Welcome to the TrueNigeriaMini site, it is good to know that this site is authentic before posting news. Did you know that truenigeriamini is out the best way you can to read our news easily just download our app on your phone for the opportunity to read our news easily.

 We have assure you , any news that we post in this page or our software must be verified and validated. Even this article you will read .

We hope you will enjoy our App


Yadda zaka yi Amfani da Chartgpt A Whatsapp Dinka

Assalamu Alaikum Da fatan Anyi Sallah lafiya, Allah ya kara maimaita muna. Zanso mai karantawa ya daure ya karanta har karshe domin ya amfana, kuma wasu su amfana ta dalilin shi Da farko yana da kyau musan meye "Chartgpt" Shi chartgpt wani Ai (Artificient Intelligent ) wanda masu Ilimin fasaha sunka kirkira domin taimaka ma mutane musamman dalibbai,mallamai wajen gudanar da binciken wanda ya shafi bangaren ilimi da sauransu. Zamu iya linking din Chartgpt da Whatsap da kuma Telegram. 1. Zamu iya searching ta Shafin su na yanar gizo kamar haka :- BuddyGPT website. Zaka iya danna wannan open idan ya nuna ma
yaren da kake so. bayan haka zaka iya yimishi duk tambayar da kake so 2. Hanya na biyu zaka iya shiga cikin phone dinka sai ka danna waennan lambobi kamar haka :- +351 915 233 853 Sai ka yi saving dinshi da sunnan da kake bukata. Bayan ka gama sai ga shiga whatsapp ka cigaba da tattaunawa dashi zaku ga hoton profile dinshi kamar haka

Haza wassalam kucigaba da bibiyar mu a shafinmu domin samun karin ilimin da muhimman labarai na rayuwa muna mai mika godiya

How to Transfer Android Text Messages Wirelessly

 Android

How to Transfer Android Text Messages Wirelessly

With the SMS Backup & Restore app, you can transfer text messages between Android phones over Wi-Fi. No computer or USB connection is required.

  1. On the source device (the phone you want to transfer text from), download SMS Backup and Restore from the Play Store. Open the app and tap Get Started.

  1. Tap Allow to grant the necessary permissions.

  2. Tap the Menu icon (the three lines).

    Get Started, Allow, and the Menu icon highlighted in SMS Backup and Restore for Android.
  3. Tap Transfer, then tap Send From This Phone.

Transfer and Send From This Phone highlighted in SMS Backup and Restore for Android.
  1. Follow the same steps on the destination device (the phone you want to transfer texts to), except tap Receive on this phone.

  2. On the source device, tap your destination device.

    If you don't see your destination device listed on the source device, make sure both phones are connected to the same Wi-Fi network.

  3. On the destination device, tap Accept.



How to Split Screen on Android

 HOW-TO

How to Split Screen on Android

Android

If you’re an Android owner and multitasker, something you can do is split the screen on your Android device. The split-screen feature on Android allows you to use two apps simultaneously. So, for example, you can use split screen to keep Messages and Discord open on the same screen.

Maybe you need to get some light word processing or emails done and want YouTube on the other screen. Whichever apps you need, knowing how to split screen on Android provides a responsive experience—all without the need for a dual-screen device.

This guide will show you how to use split screen on your Android.

How to Split Screen on Android

Note: To use the split screen feature, you need to be running Android 10 or higher. Also, each device manufacturer applies its own interface theme to Android. The steps for split screen on Android are similar, but the experience will vary between phones. For example, using split screen mode on a Samsung phone differs from a Google Pixel.

To split screen on Android, do the following:

  1. Open the first app you want to split and then open the second. Make sure the first app is available in the Recent overview screen.
  2. Tap the Recents button in the lower-right corner of the navigation bar.

  1. Recents Button Android
  2. The two apps you launched will appear.recent apps how to split screen on Android
  3. Long-press one of the apps you want to put in split screen and tap Split screen from the menu that appears.Split Screen option
  4. The first app will pin to the top in a windowed mode, and the other will display below it.app pinned to top windowed mode

  1. The first app will pin to the top in a windowed mode, and the other will display below it.app pinned to top windowed mode
  2. Tap the app below the pinned app—in this example, it’s DuckDuckGo. The two apps will then share equal parts of the split screen view.